Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ko kun san wannan itace matar da Ali Nuhu ya fara neman Auren ta.

Fitaccen jarumin finafınan hausa Ali nuhu mohammed wanda akafi sani da Ali nuhu wasu kuma suna kiran shi da sarki, saboda suna da yayi da kuma daukaka daya samu fiye da sauran jaruman kannywood.

Advertising

Ali nuhu ya kasance mai bada umarni, producer, sannan kuma me koyar da rawa, yayi finafinai da dama wanda bazasu kirgo ba, daya daga cikin finafınan da suka daukakshi akwai film din sangaya.

Wanda wannan film shine ya zamo mashi bakandamiya acikin dukkan finafınan hausa da yayi, bama finafinan hausa kawai ba, Ali nuhu yayo fice acikin finafinan turanci na kudancin nigeria.

KARANTA: Aisha Dan kano ta tafi ta dawo shin ko Zee dan kano yar margayya Aisha dan kano zata maye Gurbin mahaifiyar ta.

Advertising

Omotola jalade fitacciyar jarumar finafınan kudancin nigeria sannan kuma mawakiya tayi fice tin a film dinta na farko da tayi me suna “Mortal inheritance” wanda akayi shi shekaru ashirin da shida da suka wuce.

Omotola itace matar da jarumi Ali nuhu ya fara neman aurenta lokuta da dama da suka wuce, a wata hira da akayi da jarumi Ali nuhu ya fadi cewa.

Alokacin da nake matashi na fara ganin omotola acikin acikin wani film inda ta birgeni sosai ganin yadda ta kware wajen aikinta, bayan nan na kara ganin ta, Acikin wani film inda naji ta kara birgeni sosai, daga nan sai naji ina kaunarta a zuciyata nayi niyyar auren ta amma hakan bai yiwuba Saboda wasu yan dalilai.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button