Wakokin Hausa

Lilin Baba – Rigar So

Sabuwar wakar Fitaccen mawaki Lilin Baba mai suna “Rigar So” Mawakin ya kasance kwarare wajen rera wakokin soyayya kala kala.

Zan so duk wani masoyin sa ya sauke wannan waka kaman yadda kuka sani mawakin yayi wakar Fice wajen waka.

Zaku iya sauke wannan wakar a wayoyin ku na android ko kuma ku saurare ta ta hanyar danna OPEN.

Lilin Baba – Rigar So

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button