Labaran Kannywood
Fuskokin ya’yan jaruman Kannywood da suke kama da iyayen su.

Kaman yadda kuka sani dai muna kawo muku abubun da suka shifi Masana’antar Kannywood.
Masana’antar Kannywood nada Fitattun jaruman da suka dade ana damawa dasu a masana’antar kuma tauraron su yake haskawa.
Wasu daga cikin jaruman sun taba Aure kuma suna da ya’ya wanda a yanzu haka yaran nasu sun girma.
Yau muna dau ke da bidiyo ya’yan jaruman Kannywood din da suke kama da iyayen su.
zaku iya kallon Bidiyon nan ta hanyar danna OPEN ko kuma ka danna alamar Play.
Mungode da ziyartar shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu domin samun safafan labarai akan abin da suka shafi kannywood dama kasa baki daya.