Uncategory
Sadiya Haruna tayi bayani kan babancin Mace da Namiji.

Fitacciyar mai maganin mata Sadiya haruna tayi bayani kan baban cin Namiji da mace a wani Bidiyo data wallafa a shafin ta.
jarumar dai a kawanan baya ta wallafa wani fafen Bidiyo dake dauke da gaban da namiji na roba wanda hakan yaja cece kuce.
Daga baya be hukuma hsba ta kamata ta yanke mata hukuncin komawa islamiya na tsawan wata shida
A jiya ne jarumar ta wallafa wani Bidiyo datake bayani akan banbancin namiji da mace zaku iya kallon Bidiyon idan kun dannan OPEN ko alamar Play.
Mungode da ziyartar shafin mu, Ku cigaba da bibiyar mu dan samu labaran da suka shafi kannywood dama kasa baki daya.