Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Sanda Episode 1 season 1 with English Subtitles

Saban film din jarumi Dady Hikima wanda aka fi sani da Abale, Ojo, Anas Mai Dabba Sanda Episode 1 season 1

Advertising

Jarumin yayi fice a wani film me dogon zango mai taken suna “Aduniya” Da kuma film din Labarina.

jarumin shima yace baza a barshi a bayaba wajen shirya Film mai dogon zango da ake yayi a kafar dada YouTube.

Abale ya ya fito da wani Film dinsa mai fogon zango wato “Sanda” Zaku iya kallon Film dinnan a wannan kasan rubutun da kuke karantawa idan kun nadda OPEN.

Advertising

Sanda Episode 1 season 1 with English Subtitles

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button