Labaran Kannywood
Yadda manyan jaruman Kannywood suka chashe wajen birthday Sameera Ahmad.
A shekaran jiya ne aka gudanar da Birthday daya daga cikin jiga jigan Masana’antar Kannywood Sameera Ahmad.
Sameera Ahmad ta kasance fitacciyar Jaruma a masana’antar kannywood wadda tayi shuhura aciki.
An gudanar da shagalin birthday ta a gidan ta inda manyan jarumai da dama sun halarta kaman irinsu rukayya dawayya fatima yola Salisu s Fulani da dai sauran su.
zaku iya kallon shagalin bikin birthday nata ta hanyar danna OPEN ko kuma alamar Play anan kasa.
Mungode da ziyartar shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu dan samun zafaran labarai.