Labaran Kannywood
Rikici tsakanin Hukumar tace fina finai da Falalu A Dorayi, yan jarida ya tatauna dasu.
Yau kimanin kwana shida da hukumar tace fina-finai ta da katar da wasu fina finai da ake nuna harkar daba da garkuwa da mutane.
Advertising
Hukumar ta dau wasu kwararan matakai akan wasu daga cikin fina finai da ake aikata wannan abubuwa
Zaku iya jin yadda tataunawar ta kasance da Isma’il Na’abba Afakallah da Falalu A dorayi kuyi Play Bidiyon dake kasa.
Advertising
Advertising
Goood