Advertising
Advertising
Uncategory

Abin da ya faru da Adam zango da Ado Gwanja a kasar Niger.

Fitatun mawaka a Masana’antar Kannywood Adam A Zango da Ado Gwanja sun hadu da wanta kaddara a kan hanyarsu ta zuwa kasar Niger.

Advertising

Mawakan biyu sun shirya zuwa kasar Niger domin gudanar da wasa, inda akan hanyarsu tazuwa sukai tsari.

jaruman biyu sunyi sanadiyyar rasuwar mutun hudu wasu kuma dadama sun jirkata.

Wani dan jan huniyar Nigeria yace bazasu taba hakuraba sabida hatsari da sukai be hanasu zuwa yin wasan da suka shirya yiba.

Advertising

KARANTA: Jarumar kannywood ummi Rahab ta kasance mace ta farko a Kannywood data mallaki Iphone 12 pro max.

Ya kuma kara da cewa: basu jajan tawa dadanda suka rasa rayukan suba a cewar tan kasar ta Niger.

Yakuma ce zasu dauki kwakwaran mataki akansu bazasu barsuba.

Munyi kokarin jin ta bakin jaruman biyu amma hakan be samuba.

Sai dai jarumar nan me fitowa a cikin wakoki Rakiya musa ‘yar kasar Niger ta wallafa wani rubutu a shafinta kaman yadda kuka gani a kasa.

https://www.instagram.com/p/CUZ2WloIh4N/?utm_medium=copy_link

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button