Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jarumar kannywood ummi Rahab ta kasance mace ta farko a Kannywood data mallaki Iphone 12 pro max.

fitacciyar jaruma mai tashe a masana’antar kannywood ummi Rahab ta kasance mace ta farko a industry datq mallaki Iphone 12 pro max.

Advertising

jarumar ta kasance daya daga cikin jarumai da za’a kirasu kyawawa, haka kuma jarumar tana daya daga cikin wanda suka shiga Masana’antar tun suna kananu kafin su girma.

akwanan baya ne jarumar ta samu sabani da me gidan ta Adam a Zango, inda aka kai ruwa rana a game da wanan sabani kowa muka yana ganin shine mai gaskiya a wanan rigima.

Amma gidan jaridu da dama sun tatauna da jaruman biyu, inda Adam a Zango yace shi ya dauketa ne a matsayin uba kuma duk abin da yaga zai chutar da ita ba zai bari ba.

Advertising

jqrumin yace asalin rigimar su wani mutum ne ya bata kyautar Iphone 11 shikuma yace sai an mayar da wanan kyautar, Daga nan ne suka fara samun sabani.

zaku iya kallon Bidiyon sabuwar wayar jarumar a nan kasa.

https://www.instagram.com/p/CUXqYVVoPdZ/?utm_medium=share_sheet

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button