Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda Jarumin India Hrithik Roshan Ya Gwasale Jaruma Rahama Sadau.

Gaba da gaban ta Aljani yataka Wuta na daya daga cikin karin maganar Malan Bahaushe tun a Zamanin Barbushe. Ajiyane Jarumin India karkashin masana’antar Bollywood yake murnar zagayowar ranar haihuwa inda yan uwa da abokanan arziki dama na sana’arsa suka rika tayashi murna.

Advertising

Saidai anan gida Nigeria abubuwa sun faru sabanin achan kasar ta india hakan takasance ne bayanda jama’a suka tisa Rahama Sadau da Tsokana bayanda Shi Jarumi Hrithik Roshan Ya Gwasale, Jarumar bayan ta tayasa murnar zagayowar ranar haihuwarsa kana takirasa da masoyinta data faraso na farko aduniya.

Ganin Bayan awanni masu yawa jarumin yaki bi takan jarumar tamu Rahama Sadau yasa jama’a suka fara mata dariya tareda tsokanarta akan iska na wahalar da mai kayan kara, gwara kawai tarike su Ali Nuhu da Ado Gwaja kaman yadda zakuga comments dinsu.

Wannan shine post din Rahama Sadau
Masu tofa albarkacin bakin su
Masu tofa albarkacin bakinsu su

Mungode da ziyartar shafin mu ku cigaba da bibiyar mu dan samun zafafan labarai.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button