Advertising
Advertising
Education

kalli yadda zakai amfani da eNaira Mobile Application.

Babban bankin Nigeria, Central Bank of Nigeria ya kikiri wata hanyar Hada hadar kudi na zamani domin amfanin yau da kullum wato eNaira.

Advertising

An dora manhajar eNaira a Google ply store da kuma app store. domin kowa ya zama ya mallaki nasa.

Central Bank of Nigeria zai kaddamar da wannan saban tsarin a ranar 1 ga watan Oktoba na shekarar 2021, an shirya kaddamar da enaira a ranar da Nigeria ta karbi yancin daga turawan mukin mallaka.

eNaira shima dai dai yake da kudin Nigeria. zai saukaka wa mutane hanyar Hurda kasuwanci ga me siya da kuma mai siyar wa, zai zama tamkar kudin da kake amfani dasu na yau da kullum wajen siyayya.

Advertising

Game son cikaken bayani ko ya mallaki wannan eNaira saiya danna wanan wajen: eNaira

Mungode da ziyartar shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu domin samun ilimantarwa da kuma labarai.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button