Labaran Kannywood
Kyawawan tagwayen Jarumar kannywood Aisha tsamiya.

Hotuna da Bidiyo kyawawan tagwayen Jarumar kannywood Aisha aliyu Tsamiya wanda ba kowa ne yasan dasuba.
Aisha Aliyu Tsamiya ta kasance jaruma ta farko a Masana’antar Kannywood wadda ba’a taba samun wata matsala daga gareta ba kaman yadda ake samu da wasu jaruman.
Haka kuma jarumar tayi yadda take so a masana’antar kannywood kasancewar ta iya aktin ga kuma kyawu da allah ya bata.
Jarumar ta kasance bata fitowa da munana shiga a cikin fina finai, kaman yadda wasu suke yi. Haka kuma jaruma ba’a taba samunta da rikici da abokan harkar taba har ta dena fitowa a cikin fina finai ta koma harkar kasuwanci ta.
Saidai wannan jarumar mutane da dama basu san tana da yara yan tagwayeba, kasancewar yadda zakuga hotunan su a kasa.
Saigodiya