Labaran Kannywood
LABARINA SEASON 3 EPISODE 14
Sabuwar Turka turka a shirin Film din Labarina season 3 episode 14, Yan kallo suna tunain irin matakin da Furasdo zai dauka akan marin da sumayya ta tayi masa.
Advertising
Haka kuma dan kallo yana zuba ido yaga irin umarnin da hajiya babba zata dauka wajen samarwa Lukuman matar aure.
Mahaifiyar Mahmud taga yadda sumayya take zaro kudi kaman takarda, kuna ganin hakan zai sa ta amince da alakar sumayya da Mahmud.
idan kuma aka koma chan gefe za’a ga Laila babban yarinya na kokarin dawowa harkar Mahmud.
Advertising
ku kalli kadan daga cikin SEASON 4 anan kasa.
Advertising
Aminuhalliru41@. com