Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ya kamata ayi Sulhu tsakanin Nura M inuwa da abdul Amart.

Jaruman masana’antar kannywood aminu a dagash yayi rubutu na nuna alhili da kiraye ga manyan masana’antar kannywood da su shiga sulhu na rigimar manya abokan juna kuma aminai wato Nura M Inuwa da Abdul Amart mai kwashewa, inda wata sabuwar rigima na kunnu kai a tsakaninsu masu kamfanin abnur entertainment.

Advertising

A dai majiyar mu ta samu wannan labarin daga shafunkan wadannan jarumai wanda wasu sunyi addu’a da yabo a garesu cewa sune abokai na Arziki domin kuwa sunyi kira da shiga a yi sulhu wanda daman dukkansu musulmai ne kuma a addininmu na musulunci sulhu alkhairi ne.

Nasan mai karantawa zai so yaji ko yayi tambaya akan miya hada su rigima to yakai mai biye da mu, muma muna son amsar wannan tambaya amma haryanzu babu ita, sai dai ku kasance da mu a koda yaushe domin kawo muku labarai masu inganci.

Advertising
Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button