Advertising
Advertising
Uncategory

Yadda jaruman Kannywood suka nuna murnar su ta independence day.

Fitattun jaruman Masana’antar Kannywood sun nuna murnarsu ta karbar yanci daga hanun turawan mulin malaka.

Advertising

Ranar daya ga wata Oktoba ne najeriya ta samu yanci daga hanun turawan mukin mallaka, wanda wannan rana ta zama ranar murna.

Da yawan jaruman Kannywood sun nuna murnar su, musamman mata da kuma wasu daga cikin maza.

Dayawan su sun saka hotunan su a shafukan sada zumunta gami da nuna farin cikin su ga wannan rana. Zaku iya kallan Bidiyon dake kasa don ganin hotuna da bidiyon.

Advertising
https://youtu.be/c53YhsYBfPk

Mungode da ziyartar shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu dan samun labarai da dumi dumin su.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button