Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Sabuwar jarumar Kannywood bilkisu Safana wadda tauraron ta zai fara haskawa.

Sabuwar jarumar data danno cikin Masana’antar Kannywood mai suna Bilkisu Safana Yar jihar kaduna, zata fara haskawa ne yanzu haka.

Advertising

Bilkisu Abdullahi wadda dayawa mutane suka fi kiranta da Bee Safana, ta kasance kyayawa acin jaruman Kannywood.

Jarumar an haife ta 5 ga watan Nuwanba, a Unguwar Rimi, Jihar Kaduna, ta girma tare da iyayen ta a garin Kaduna. inda ka kammala karatun ta na primary da secondary a garin Kaduna kana kuma ta dawo garin kano da zama, daga bisani ta tsunduma harkar fina-finan hausa.

jarumar ta fara fitowa ne a wasu fina finan kannywood inda ta fito a karamar jaruma, ta fara harkar Film a shekarar 2019.

Advertising

Bee Safana ta fito a wani film mai suna “So Da So” wanda Abubakar Bashir Maishadda ya shirya kuma Ali Gumzak ya bada umarni. An gama daukar Film din amma bai fito kasuwa ba. Jarumar dai a yanzu ta kasance daya daga cikin manyan jarumai mata saboda irin rawar da take takawa.

Hoton Jaruma Bee Safana
Bee Safana
https://youtu.be/PDmoF1m05mk

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button