Dalilin da suka saka muka fara Film din izzar so
Fitaccen Jarumin Masana’antar Kannywood Lawan Ahmad mashiryin Film dinnan me dogon zango da ake haskawa a tashar YouTube ya fadi dalilansa na yin IZZAR SO.
Lawan Ahmad ya kasance dadaden Jarumi a masana’antar kannywood, Amma duk da dadewar jarumin wasu basu sanshi ba kasan cewar tauraron sa be haskaka ba.
Tauraron jarumin ya fara haskawa tun a shekarar 2020 lokacin da ya fara wani Film mai dogon zango mai taken suna “IZZAR SO” Jarumin yay suna a wannan Film wanda a yanzu haka babu sama da shi a fina finai masu dogon zango daya kaishi.
Jarumin ya samu alheri da wanan Film wanda a yanzu haka ya ke cigaba da samu kasan cewar Film fin yazo da saban sallo kaman yadda zakuji daga bakin jarumin.
kuyi Play Bidiyon dake kasa dan jin abin da jarumin zai ce.