Labaran Kannywood

Yadda Mustapha Naburiska ya fusata ya gayawa Afakallah magana.

Fitaccen jaruman Kannywood Mustapha Naburiska ya chachaki Shugaban Hukumar tace fina-finai da daba’i ta Jahar Kano Isma’il Na’abba Afakallah.

Jarumin Naburiska ba tun yauba tsama take tsakanin sa da Isma’il Na’abba Afakallah tun kama wani mawakin kwankwasiya dayasa akai.

Idan baku mantaba a kwanan baya gwamnatin kano ta dakatar da Fina finain da ake Garkuwa da mutane da kuma harkar daba a ciki bisa umarnin hukumar dace fina finai kar kashin jagoranci Isma’il Na’abba Afakallah.

sai gashi yau jarumin ya saki wani Bidiyon dayake chachakar Shugaban tace fina finai akan dakatar war dayayi kaman yadda zaku gani a bidiyon dake kasa.

https://youtu.be/_b71Zd4F8oo

Mungode da ziyartar shafin mu, ku cigaba da Kasancewa damu domin samu zafafan labarai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button