Labaran Kannywood
Jaruman Kannywood mata da sukai auren sirri wanda bakowa ne yasani ba.
Kaman yadda kuka sani dai muna kawo muku jaruman Kannywood wanda sukai wani abin bajinta kokuma sukai abin azo a gani.
Advertising
Yau muna dauke da jaruman kannywood din da suka amarce batare da an san mazajen da suka aura ba, idan baku mantaba a kwanan baya jaruma Zara Diamond ta amarce a boye ba tare da yan Film suje wajen bikin ba haka kuma babu wanda yasan wanda ta aura.
zaku iya kallon Bidiyon jaruman Kannywood mata wanda suka Amarce batare da wasu sun san batun auren nasu ba.
Wannan shine Bidiyon jaruman Kannywood mata da suka amarce cikin sirri wanda bakowa ne ya sani ba.
Advertising
Mungode da ziyartar shafin mu, Ku cigaba da kasancewa damu domin samu labarin masu zafi.
Advertising
Meyasa baza kukara da typing ba dan bakowane yakeyi ba wani kurmane amman ya’iya karatu yin typing din zaisa yagane labarin da kukeso kubayar
Mungode zamu gyara
Meyasa baza kukara da typing ba dan bakowane yakeji ba wani kurmane amman ya’iya karatu yin typing din zaisa yagane labarin da kukeso kubayar