Labaran Kannywood
kalli jerin jaruman Kannywood cikin kaman nin mata.
Fitattun jauman kannywood cikin wani yananyi na kalar mata. an saki wasu hotunan jaruman a kafar sada zumunta.
Advertising
Ba wannan ne karo na farko ba da hotunan jaruman suka ringa yawo cikin kamanin tsufa. haka kuma hotunan jaruman sunyi yawo cikin yanayin yarinta.
KARANTA: Yadda Mustapha Naburiska ya fusata ya gayawa Afakallah magana.
zaku iya kallon video jaruman cikin yanayi na kamanin mata a kasan wannan rubutu idan kun danna Play.
Advertising
Video jerin jaruman Kannywood cikin yanayi na kamanin mata.
Muna so ku aje mana sakon comments a game da irin labarukan da kuke so.
Mungode da ziyartar shafin mu, ku kasance damu domin samun zafafan labarai.
Advertising