Advertising
Advertising
Labarai

Da Dumi-Dumi: Wani matashi yayi ikirarin hallaka mahaifin sa a garin kano.

Wani mata dan asalin jihar kano karamar hukumar municipal unguwar yakasai, yayi ikirarin halaka maifin sa da kuma kannan sa guda biyu.

Advertising

Matashin mai suna Burhama yayi ikirarin halaka mahaifin nasa da kannan sa maza biyu sabida sunce ya dena siyar da kayan maifin su da kuma shan tabar wiwi a dakin mahaifin nasa.

Sanadiyyar haka yace zai halaka su dasu da magaifin, nadana Kanin sa mai suna Ahmad yay kiran yan bijilanti unguwar sukai Nasarar kamashi suka kaishi zuwa wajen hukumar yan sanda.

Sai dai wakilin Hausa Daily News dake ya bibiyi lamarin har zuwa kotu,

Advertising

Sai dai alkalin yasa an masa ladabi, inda ya bada umarni akai masa bulala 40 aka cikashi.

Amma sai dai yan uwan matashin mai suna Burhama suji tsoran cikashi da Alkalin yay bisa irin ikirarin da yake.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button