Advertising
Advertising
Uncategory

Da Dumi-Dumi: wanda sukai garkuwa da dalibar BUK sun nemi abasu miliyan 100.

Masu garkuwa sun dauke wata matashiya mai suna Sakina Bello akan titin BUK janbulo zuwa rijiyar zaki a garin kano.

Advertising

yayin da iyayen yarinyar suke zantawa da manema labarai sunce an dauke yar sune ranar talata da misalin karfe 3 na yamma, a cikin babur me kafa uku na Adaidai ta sahu.

Wata budirwa ta nemi yafiyar iyayen ta bayan wani Bidiyon iskancin ta daya fita.

Da Dumi Dumi: Dreban daya halaka Dan Karota yazo Hannu.

Advertising

iyayen yarin yar sunce masu garkuwar sun bukaci da su basu naira Miliyan 100 kudin fansa yar tasu.

Mai magana da yawun yan sandan jihar kano DSP Abdullahi Haruna kiyawa, ya ce sun sami labarin batar yarin yar amma sun zuba jam’in tsaro wajen binciken yarinyar.

A yanzu dai ba’a fara daukar darasi ba a makarantar, amma ana cigaba da rigista dawowa fagen dama.

Advertising

2 Comments

  1. Compare Company Description Cornejo Construction Inc Roofing construction and remodeling company Borton LC and Klaver Construction Company

    Search Results Los Angeles Design amp Engineering Firm
    The Best Restaurant Contractors in New York 15 Benchmark Builders Inc 237 West 35th Street Suite 901 New York NY 10001 14 SAGE Builders Corporation 7

    Redesigned fast food restaurant or the Golden Egg in Prague : frozen yogurt remodel firm

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button