Matar jarumin kannywood Ali jita ta hadawa danta Birthday bazato.
Uwar gidan jarumin kannywood ali jita tayiwa danta bazato a ranar Birthday sa. Inda taje makarantar tare da masu bushe bushe domin ya yanka cake.
kaman yadda kuka sani dai an dade ba’a sami ma’aurata masu nunawa junan su soyayya kamn jarumi Ali Isa kibiya da matarsa ba.
jarumin ya kasance shahararren mawaki da yay suna a kasashe da dama kuma har yanzu tauraron shi be gusheba.
Ali jita ya auri matarshi me suna Nafisa a shekara 2009 yayi mata wakoki da dama har zuwa yanzu dai mawakin bai kara aure ba, inda Allah ya azurtasu da haihuwar yara biyar Usman, Aliyu, Ahmad, Zainab, da kuma Aisha wacce ita yar auta.
Zaku iya kallon Bidiyon yadda matar tasa ta hada masa wanan shagali ta hanyar danna wanan. OPEN ko Play.
Mungode da ziyartar Shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu domin samu zafafan labarai.