Advertising
Advertising
Uncategory

Wata budirwa ta nemi yafiyar iyayen ta bayan wani Bidiyon iskancin ta daya fita.

Wata budirwa yar asalin kasar Ghana data saki jikin ta da wani saurayinta a wajen yawan shakatawa wanda ake kira da Night club sukai rawar iskanci tare.

Advertising

Sai dai bayan faruwar lamarin budirwar ta shiga tsaka me wuya yayin da taci karo da wannan bidiyo rawar iskancin da sukai da saurayin nata a kafar sada zumunta.

yadda wani matashi da bidirwa suka daurawa kansu aure a garin kano.

Da Dumi-Dumi: Wani matashi yayi ikirarin hallaka mahaifin sa a garin kano.

Advertising

Ganin wanan Bidiyon ya dagawa budirwar hankali inda ta dauki wayar ta tana sharba kuka tana rokon iyayen ta dasu yafe mata abisa wannan abu data aikata.

Zaku iya kallon Bidiyon a shafin Instagram, ga screenshot din shafin da bidiyon yake.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button