Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

kalli jerin Jarumar kannywood din da suka mallaki Iphone 13 pro max.

kaman yadda kuka sani dai muna kawo muku abubuwan da suka shafi Masana’antar Kannywood dama kasa baki daya.

Advertising

Yau mun binciko muku jaruman kannywood da suka mallaki sabuwar wayar hannu mai suna Iphone 13 pro max wadda kudinta yakai naira 700,000.

Da Dumi Dumi: Dreban daya halaka Dan Karota yazo Hannu.

(1) Jaruma ta farko data fara mallakar wannan wayar a kannywood ita ce, Ummi Rahab jarumar data fara fitowa a fina finai tun tana karamar ta har zuwa.

Advertising

(2) jaruma ta biyu ita ce, Sadiya Haruna wadda ake mata lakabi da sayyada sadiya, itama tq kasance daruma a kannywood kafin ta koma harkar siyar da kayan mata.

(3) Jaruma ta uku ita ce, Samira Ahmad jarumar data taka rawa sosai a masana’antar kannywood, daga bisani kuma tai aure, Amma yanzu haka jarumar bata da aure.

An bawa Samira Ahmad kyautar wannan wayar ne A matsayin kyautar murnar zagowar ranar haihuwar ta da akayi kwanan.

https://youtu.be/peHaDM-WfWo

wannan jarumai sun aje tarihi a masana’antar kannywood kasancewar wannan waya ba kowa ke iya mallakar taba a masana’antar.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button