Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ina jiwa Rahama Sadau tsoron gamuwa da masu kantawaye din India.

Wani matashin marubuci a kafar sada zumunta na facebook yayi rubutu akan Jaruma kannywood Rahama Sadau.

Advertising

Tun bayan da jaruma Rahama Sadau ta wada cikin Bollywood aka fara damawa da ita a cikin Film din kuda Hafiz ta fara sakin hotunan ta tare da jaruman indiyawa.

Matashin mai suna Gen Sunus yayi wani zubaben rubutu akan jaruma Rahama Sadau yake cewa:

Hankalina yana tashi idan naga hotunan Yar Uwarmu Rahma Sadau da waɗannan Indiyawan, Saboda Masana’antar Bollywood Family And Friends ce sunfi kowacce masana’antar shirya Film Nepotism. (Akan hakan Sushant Singh Rajput ya kashe kansa)

Advertising

A Bollywood idan Ubanka ba wani bane ba basu fiya saka a Film ba sai tsananin rabo tayi maka da kyau su baka Roll din Barawo ko mai safarar Cocaine a Airport.

Kullum addu’a nakeyi mata kada fa ayi mata KANTAWAYE Kamar yadda zaka samu PRODUCERS da DIRECTORS na ƙarya a Zoo Road suna yawo da tsohon Script suna yaudarar Yan Mata suna karɓe musu ƙuɗaɗensu.

Muna addu’ar Allah ya tsare Rahma Sadau daga sharrin irinsu PRODUCER MAI CI A YANZU Da DIRECTOR CI KA TSERE.

Mungode da ziyartar shafin mu, ku cigaba da kasancewa damu domin samun zafafan labarai.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button