Labaran Kannywood

LABARINA SEASON 4 EPISODE 1

Shirin film din labarina season 4 episode 1 ya saka zaku iya kallon sa a kasan wannan rubutun.

Mashiryan Film din Labarina suna masu bawa yan kallo hakuri kasan cewar da zasu tafi hutu basuyi wata kyakkyawar sanarwa ba kaman yadda sauran Film me dogon zango sukeba.

Ina jiwa Rahama Sadau tsoron gamuwa da masu kantawaye din India.

Zaku iya kallon LABARINA SEASON 4 EPISODE 1 a kasan wannan rubutun dake kasa.

Mungode da ziyartar Shafin mu ku cigaba da kasancewa da mu a koda yaushe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button