Video fatima Ali Nuhu tana tikar rawa a TikTok ya dau hankula.
Yar fitaccen jarumi kuma Darakta Furodusa a fina finan Hausa Ali Nuhu Muhammad tana tikar rawa a daki ita kadai.
Hausa nace wa barewa bata taba gudu danta yayi rarafe, domin kuwa shima mahaifin ta gwanine wajen tikar rawa, domin kuwa har koyar wa yake.
Idan zaku iya tunawa akwai wata hira da yan jaridu sukai da jarumin. akai masa tambaya akan meyasa fatima ba’a saka ta a cikin fina finai ake saka dan ka Ahmad kawai, jarumin yace bata da ra’ayin fitowa a cikin fina finai tafi son harkar Fashion.
kalli jerin Jarumar kannywood din da suka mallaki Iphone 13 pro max.
Da Dumi-Dumi: wanda sukai garkuwa da dalibar BUK sun nemi abasu miliyan 100.
Zaku iya kallon Bidiyon rawar yar jarumin a kasan wannan rubutu tu.
Mungode da ziyartar shafin mu, Ku cigaba da sancewa damu domin samun zafafan ingantattun labarai.
Allah yashiryeta
Ameen
Barewa Bata gudu danta yayi rarrafe