Africa magic zata shirya Film kan Aisha Muhammad Buhari.
Gidan talabijin na Africa magic, Na yin kurin hadawa uwar gidan shuga Buhari Film Hajiya Aisha Muhammadu Buhari.
Shugabar kamfanin Multichoice a yammacin Africa Dakta Busola Tejumola ce ta bayyana hakan a ranar 6 ga watan Oktoba 2021 a lokacin da take jawabi a wani taron kwana biyu da tashar ta shiyar a wajen taron bajakoli na kano.
A wata takarda da kamfanin na MultiChoice ya fitar taron da aka guda nar ya samu hadewa da taron shekara shekara da kungiyar gidajen Radio da talabijin ta Nigeria wato (BON).
Ya kara da cewa taron ya bada damar Furodusoshi damar su tatauna kai tsaye da Africa magic don samun tallatawa wajen diyar da hajoji.
Ina jiwa Rahama Sadau tsoron gamuwa da masu kantawaye din India.
Taron da aka gudanar ya samu halartar manyan Furodusoshi sama da dari 2 daga arewacin Nigeriya, na son samar da hanyar samun kudade da nasara ga duk me ruwa da tsaki.
Sai dai a karshe Dakta Tejumola bata bayyana yadda zasu shiryawa Uwar gidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari Film din ba, Ta dai ce suna gab da hakan.
Mungode da kasancewa da hausa Daily News, Ku cigaba da bibiyar mu don samun labarai masu inganci.