Labaran Kannywood
Yayan Ummi Rahab ya wanketa kan Bidiyon tsiraicin da yake ta yawo a social media.
Yayan Ummi Rahab Yayi Magana Inda Ya Wanke ta Kan Bidiyon Tsiraicinta Da Yake Yawo, Yayan Nata Mai Suna Yasir Ya Fito Yayi Gamsashshen Bayani Game Da Yadda Akayi Aka Dauki Bidiyon Da Kuma Yadda Bidiyon Ya Bayyan.
Advertising
Ya Bayyana Cewa Wannan Ba Sabon Bidiyo Bane, Tsohone Sosai, Domin Ko Shi Yakai Shekara Da Ganin Bidiyon. Ya Kuma Bayyana Cewa Wanann Bidiyon Ba’a Hotel Aka Daukeshi Ba. An Daukeshi Ne A Wani Bikin Family Da Akayi, Sannan Ita Wacce Ta Dauki Bidiyon Saida Aka Bibiyeta Domin Jin Ta Yadda Tayi Ta Saki Bidiyon.
Ta Bayyana Cewa Batayi Hakan Da Wata Manufa Ba.. Domin Kuwa Bayan Da Tayi Ma Ummi Rahab Wannan Bidiyon. Ta Siyar Da Wayar Da Bidiyon A Ciki, Hakan Ne Yasa Wasu Su Saki Bidiyon.
Wannan ne Bidiyon da kuma sauran Labarai.
Advertising
Advertising