Advertising
Advertising
Labarai

Baba na ne yay lalata dani kuma yasa min abu mai zafi a gaba.

Wata matashiya mai suna Aisha ta bayyana irin abin da mahaifin ta yay mata kaman haka: yace in kwnata akan gado sannan in cire kayana, Bayan na cirw sai ya dakko bargo ya lulube ni dashi.

Advertising

Budirwar tace bayan mahaifin nata ya gama wanan lalata da ita sai yaje wajen matar sa ya karbo barkono inda ya riga zuba min a gabana har seda ya kare, kaman yadda babbar kungiyar ta wallafa Rigar yanci International ce ta wallafa wannan fedan Bidiyo.

Shahararriyar kungiyar wallafa fafen Bidiyon budirwar inda tayi bayani dala dala a game da abin da ya faru, Zaku iya kallon Bidiyon wannan budirwa ta hanyar danna wannan Link din dake kasa.

Irin wannan lalata ba shine karo na farko ba da iyaye kewa ya’yan da suka haifa ba, akwannan baya mun kawo muku labarin wata mata da take amfani da ya’yan cikin wani lambu.

Advertising

Allah ya kyautata ya kuma kara kare al’ummar musulmi. Mungode da ziyartar shafin mu, ku cigaba da bibiyar mu domin samun labarai masu inganci.

Advertising

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button