Innalillahi abin da Yakamata ku sani akan maryam Yahaya: Allah Sarki
Jarumar kannywood maryam yahaya ta kasance jaruma da take son zama sharariyar jaruma a masana’antar haka kuma ta shigo kannywood din ne ta kasan Jarumi ali Nuhu.
Maryam ta fara fitowa ne a wani Film mai suna “Taraddadi” wadda ta shiga cikin jerin wanda suka chan-chanci karramawa. ta jaruma mai nagarta daga city people entertainment awards a shekarar 2017.
An haifi Maryam Yahaya a 17 july 1997 a Kano cikin goron dutse. Jarumar tayi karatunta na primary da secondary a garin kano har izuwa yanzu bata cigaba da karatuba.
Jarumar ta fara fitowa a fina finan Hausa a shekarar 2016 kasan cewar a wancan lokaci a karamar jaruma take fitowa ko kuma mai taimaka wa jaruma, Jarumar ta fito a fina finai kamn irin su Gidan Abinci, Taraddadi.
Maryam Yahaya ta fara daukaka ne a shekarar 2017 Tun bayan fitowar ta a wani Film mai suna “Mansoor” wadda ta fito da Umar m shareef.
A jerin fina finan da Maryam Yahaya ta fito duk na kamfanin FKD ne wanda mallakar Jarumi Ali Nuhu ne, A yanzu haka dai jarumar ta fara samun sauki akan rashin lafiyar datake fama da ita. wadda akai ce wani abokin aikin tane ya jefeta.
Life is what happens to you while you’re busy making other plans gaskiya yan film kudaina shirka
Such is life yakamata kima kanki fada gashi ciwon dakikayi dayace kke xama gsky abun tausayini atausaya Miki kima kanki fada ki kuma mkrnt ko kiyi aure