Labaran Kannywood
Yadda mutanen kasar Niger suka nunawa Adam a zango soyayya duk da abin da ya faru dasu.
Jarumi Adam A Zango ya kasance dan kasar Nigeria cikin garin Kaduna, haka kuma fitacce ne a masana’antar kannywood.
Advertising
Wata kaddara ta wadawa jarumin a kasar Niger shida abokin aikin sa Ado Gwanda, wannda sukai wani hadari a kasar Nijar har Allah yay wa mutun 4 rasuwa amma su basu sami ko gwarzane ba.
Wannan hadari ya jawo cece kuce a kasar ta Nijar, idan za ku iya tunawa mun kawo muku rahoto kan hadarin.
An sami hatsaniya bayan samun wannan matsalar har takai yan kasar sunce bazasu sake bari wani jarumi Daga Nigeria ya sake zuwa kasar ba.
Advertising
Sai gashi jarumin yazo wucewa ta wani kauye a kasar yace su tsaya, Nan danan mutan kauyen suka zo wajen jarumin kaman yadda zaku gani a wannan Bidiyon dake kasa.
Advertising
Muhammad