Uncategory
Yadda zakaga Shortlist na NYIF idan kana ciki.

Wani rubutu yana yawo a kafar sada zumunta musamman kafar WhatsApp wadda mafi akasari mutane sukafi amfani da ita.
Ana turo wani Shortlist ta manhajar WhatsApp wanda ake cewa shine sunayen wanda aka tantance za’a bawa bashin.
Wannan abu da suke turawa sam ba haka yake ba, Hasalima koda sun bude Shortlist na wanda suka sami wanan bashi, bata haka zasu gane sun samuba.
Idan mutun ya sami wannan bashi zai shiga kan Dashboard din website din ne sannan su bukaci wasu abubuwan ka kaman BVN Number da password din da ka cike.
amma har yanzu babu wannan maganar kawai wasune suka kikiri wannan list din.
Ga mai son karin bayani ya danna nan: NIYIF