Labaran Kannywood

Jarumar kannywood: Talauci ne yake damun Auwal west shiyasa yay wannan shirmen.

Sadiya Haruna mai maganin mata ta ta ce talauci ne ke damun Auwal isa west, idana baku mantaba mun kawo muku wata hatsaniya tsakanin Auwal da jaruma Hadiza Aliyu wadda akafi sani da hadiza gabon.

Auwal west ya zagi Hadiza Gabon a wani Bidiyo da ya wallafa a shafin sa na TikTok saka makon wani rubutu da Jarumar tayi akan wasu daga cikin yan kannywood da yake nuna rashin nuna kishi ga yan uwan su masu harkar Film.

Bayan zagin da yay mata jarumar tasa an kamashi inda yay amai ya lashe a kaban yan sanda ya nemi yafiyar jarumar.

Bayan wannan hatsaniya ta lafa sai jarumar nan mai maganin mata take kara itza wutar kamn yadda zaku gani a wannan video dake kasa.

https://youtu.be/Bgp3oeQxG1g

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button