Labarin Wasanni: gasar cin kofin duniya wanda za ayi a kasar Qatar a shekarar ta 2022.
Bayan hutun da aka tafi na wasannin cancantar shiga gasar cin kofin duniya wanda za ayi a kasar Qatar a shekarar ta 2022.
Karshen wannan makwan za a dawo gasar kwallon kafa na kasashe daban daban a nahiyar turai Wanda za a fara tun daga ranar juma’a. Ga jerin wasanin da kuma rana kun da Za’a ringa gudanar dasu.
FRENCH LIGUE 1
(15) FRIDAY
PSG VS ANGERS. 8PM
(16) SATURDAY
LYON VS MONACO 8PM
ENGLISH PREMIER LEAGUE
(16) SATURDAY
WATFORD VS LIVERPOOL 12:30PM
ASTON VILLA VS WOLVES 3PM
LEICESTER CITY VS MAN UNITED 3PM
MAN CITY CITY VS BURNLEY. 3PM
NORWICH CITY VS BRIGHTON 3PM
SOUTHAMPTON VS LEEDS UNITED 3PM
BRENTFORD VS CHELSEA 5:30PM
(17) SUNDAY
EVERTON VS WESTHAM 2PM
NEWCASTLE UNITED VS TOTTENHAM 4:30PM
(18) MONDAY
ARSENAL VS CRYSTAL PALACE 8PM
SPANISH LALIGA
(17) SUNDAY
BARCELONA VS VALENCIA 8PM
VILLARREAL VS OSASUNA 5:30PM
REAL MADRID_PP ATH BILBAO
GRANADA PP ATL MADRID
ITALIAN SERIE A
(16) SATURDAY
LAZIO VS INTER MILAN 5PM
AC MILAM VS HELLAS VERONA 8:45PM
(17) SUNDAY
NAPOLI VS TORINO 5PM
JUVENTUS VS ROMA 7:45PM
GERMAN BUNDESLIGA
(16) SATURDAY
B-DORTMUND VS MAINS 2:30PM BH
(17) SUNDAY
B-LEVERKUSEN VS BEYERN MUNICH 2:30PM
Ku cigaba da kasancewa damu. Zamu ku ringa samun labaran wasanni a kan kari.