Labaran Kannywood

LABARINA SEASON 4 EPISODE 2.

Shirin film din Labarina season 4 episode 2 wanda tashar Arewa24 ke hasakawa na wannan satin yazo da abubuwan da zasu baku sha’awa da kuma wanda zasu baku haushi.

Kaman yadda kuka sani dai shirin Film din Labarina shine na farko a arewacin Nigeriya da aka yishi wajen zuba basira da kuma kashe kudi.

Film din ya samu manyan Daraktoci da Furodusoshi wanda suke jan ragamar tafiyar Film din.

Abubuwan da yan kallo suke son gani a wannan episode din, Sun hada da tunani mai zai samu Mahmud bayan fitar sa daga mota yayin da yaga Furasdo.

Haka kuma dan kallo yana so yaga wace irin kwarin gwaiwa Sumayya ta samu har take cewa Mahmud kar ya fita a mota.

Zaku iya kallon shirin Film fin Labarina Season 4 Episode 2 a kasan wannan rubutun.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button