Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Soyayyar Hamisu Breaker da Sadiya Adam ta zama abin fada a kannywood.

Fitaccen kuma Shararen mawaki wanda ludayinsa ke kan daho a wannan lokacin Hamisu Breaker wanda mawakin yayi fice wajen rera wakoki masu dadi musamman a wajen fage na soyayya.

Advertising

Wannan mawaki yayi fice a shekarar 2020, A lokacin da yay wata waka mai suna “Jaruma” tun daga wannan lokaci tauraran sa ke haskawa kawo yanzu.

Hamisu Breaker da jarumar kannywood Sadiya Adam soyayyar tasu ta fito fili inda ake ganin alakar jarumar da jarumin ke karuwa.

Sannan kuma shi da ita suna hawa wakokin nasa wanda yake nuna cewa tabba akwai tawa akasa tsakanin su. zamu nuna muku bidiyon a kasa.

Advertising

Abin da ya tabbatar mana da soyayyar su, itace jarumar Kannywood Tumba Gwaska itace ta nuna hakan a wani post da tayi wanda ta dora video su su biyu take cewa “My Couple” sai da saka alamar wuta. Gami da cewa ina alfahari daku.

Wannan abu da Tumba Gwaska ta fada ya gama tabbatar da soyayya jarumin da jarumar ga kuma Bidiyon jaruman suna rera wakar soyayya.

https://www.instagram.com/p/CU8Qx8yoYvo/?utm_medium=copy_link

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button