Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Adam A zango yawa Hadiza Gabon Raddi bayan kama Auwal west data sa akayi.

Jarumin kannywood Adam A Zango ya karbi rigimar Auwal Isa west da Jarumar Hadiza Gaban.

Advertising

Idan mai karatu bai mataba a kwana nan wata hatsaniya ta tashi a Kannywood bayan wani rubutu da Hadiza Gabon ta wallafa a shafinta na instagram, ta yiwa su Ali Nuhu da Adam A Zango da sauran jaruman kannywood da sukai hoto da jarumi “White Money” shagube.

Bayan wannan rubutu da tayi yasa wani jarumi da ake kira Auwal Isa west yay wa jarumar wankin baban bargo harda zagin iyayenta da cemata karuwa. Hakan yasa jarumar tasa yan sanda suka kamashi.

Bayan Hukumar yan sanda ta kama west, sai sukai masa Bidiyo akan ya karyata kansa akan wannan kalmar karuwanci daya ambada da kuma bawa iyayenta hakuri.

Advertising

Ana tunanin wannan hatsaniya ta mutu tunda Hadiza Gabon tasa an saki Auwal west. Sai gashi jarumi Adam A Zango yayi wani rubuta a shafin sa na Instagram akan wanan abu kaman haka.

Duk lokacin da akayi Yaro yaci mutuncin ka Sai ace Kayi hakuri kai babba ne. Idan baka dauki mata ki ba Gobe ma wani yaron zaiyi maka WHAT’S THE SOLUTION?

Nan danan jaruman Kannywood suka ringa maida masa da Comments kaman haka.

Advertising

One Comment

  1. My developer is trying to convince me to move to .net from PHP. I have always disliked the idea because of the costs. But he’s tryiong none the less. I’ve been using Movable-type on a variety of websites for about a year and am worried about switching to another platform. I have heard very good things about blogengine.net. Is there a way I can import all my wordpress content into it? Any help would be really appreciated!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button