Uncategory

The Nigeria Police Force (NPF) Resumes 2020 Recruitment Exercise of 10,000

Hukumar yan Sandan Nigeria zata cigaba da dauka da kuma tantance Sabbin jami’a yan sanda da aka dauka a shekara 2020 domin ayi musu physical Screening.

Hukumar ta bada sanarwar ne a shin su na yanar gizo http://www.policerecruitment.gov.ng Hukumar ta umarci duk wani wanda ya nemi aikin yan Sanda daya buba portal dinsu a ranar Litinin 18 /10/2021 domin ya duba yaga idan an dauke shi sannan ya cire examination Slip domin jiran mataki na gaba.

Note:

Ga duk wand yay nasara a wannan recruitment exercise zai cire examination Slip wanda dashi ake bukatar yaje wajen jarabawa, Idan kasan kayi nasara to muna mai sanar dakai da za’a fara jarabawa a ranar 29th th30 October 2021. Allah yabada sa’a.

idan kana da wata tambaya akan wannan abu idan baka ganeba zaka iya kiran wannan number domin karin bayani. 08100004507

Related Articles

2 Comments

  1. I am writing in response to your advertisement in the punch newspaper of November/17/2021 concerning a vacant post of Nigeria police force, I hill from potiskum local government yobe State in Nigeria, I attended damboa primary school potiskum from 2008to2013 then also attended junior secondary school dorowa U.B.E potiskum from 2013to2016 also I attended sinior secondary school in Imma Malik college of Arabic and Islamic studies potiskum from 2016to2019 I proset college of administration management and technology from 2019 of new date

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button