Labaran Kannywood
Izzar so Episode 65 original karshen hajiya nafisa yazo.
Duk mai bibiyar mu yasan muna kawo muku sharhi kan fina finan da suka Gabata kamr Film din izzar so episode 65 ko kuma Labarina da dai sauran su.
Advertising
Haka yau ma muna dauke da sharhi kan izzar so episode 65 a game da rikicin da Hajiya Nafisa take da Hajara Matawalle.
Zaku iya kallon wannan sharhin ta hanyar kallon wannan video dake kasan wannan rubutun.
Izzar so ya kasance Film mai dogon zango dayafi ko wanne suna, haka kuma yafi kowanne nuna addinin musulunci.
Advertising
Advertising