Labaran Kannywood
Yan matan kannywood 10 wanda tauraron su ya fara haskawa a masana’antar.

Yau muna dauke da yan matan kannywood 10 wanda tauraron su yake haskawa, kasancewar yanzu fina finai masu dongon zango ake yayi.
Duk wani Film mai dogon zango yana fito da sabbin jarumai wanda zasu taka rawa a Film din, haka kuma wannan jarumai daga nan tauraron su yake fara haskawa daga nan kuma sai kaji sunyi suna a duniya.
Yau muna tafe da jaruman kannywood wanda daga Film mai dogon zango suka fara wanda a yanzu haka sunyi suna sosai a duniya.
Zaku iya kallon jerin wannan jaruman da kuma irin Film fin da sukai da sunayen su, Ku dannan wannan video dake kasan wannan rubutu.
Source: Arewapackage tv