Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jaruman kannywood 13 da tsufa ya fara riskar su batare da aure ba.

Kaman yadda kuka sani dai Allah ya albarkaci Masana’antar Kannywood da dunbin mata da suke fitowa cikin fina finai wanda da yawansu bau taba aure ba.

Advertising

kannywood Babbar Masana’antar fina finai ce wadda a Nigeria idan ba tazo ta farkoba zata zo ta biyu a cikin masana’antun fina finai.

Wannan masana’anta anyi ittifakin tafi ko wacce Masana’antar yawan mata, domin kuwa matan da ke ciki sunfi maza yawa kuma da yawansu basu taba aure ba.

Tashar nan mai suna arewapackage tv dake kan YouTube ta jero wannan jarumai da tsufa ya fara kamasu ba tare da sunyi aure ba. ku kalli wannan Bidiyon dake kasa domin kallon ko suwaye wannan jarumai.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button