Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Labarina season 4 episode 3 kadan daga ciki.

Shirin Film din Labarina season 4 Episode 3 yazo muku da abin mamaki, Labarina na wancen satin yasa yan kallo suna fadin cewar mahaifin Furasdo kuwa ba so yake ya aure Sumayya ba.

Advertising

Tabbas idan Furasdo ya tafi kasar turai wani abu mara dadi zai faru da sumayya wanda hakan zai iya saka Furasdo ya sake Haukacewa.

Zaku iya kallon kadan daga cikin labaran na wannan satin a bidiyon dake kasan wannan rubutun.

Muna rokon ku ku fada mana wa sumayya ya dace ta aura a cikin wannan samarin guda uku, Lukuman, Mahmud, Furasdo.

Advertising
Advertising

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button