Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Shehu Sani: Ganin bidiyo tsiraicin tiwa savage zai iya sani in suma cewar sanatan.

Wani abu daya kewaye kafar sada zumunta kasar Nigeriya shine batun Bidiyon tsiraicin sharariyar mawakiya a kasar wato Tiwa Savage da wani mutun yana lalata da ita.

Advertising

Wannan abu yay matukar daukar hankali tsakanin jiya da yau duba da shaharar mawakiyar da kuma kazantar video domin idan makiyar bata zama ta daya ba to za’a iya sata a ta biyu a mawaka mata a Nigeria.

kafin Bidiyon ya bulla na mawakiyar ta sanar da gidan jaridar punch cewar wani yana cewa zai fitar da bidiyon tsiraicin ta idan har bata tura masa kudi ba.

A cewar ta Bidiyon ba tsoho bane saboda ita da saurayinta ne, kuma taci al’washin bazata bawa matshin ko sisi ba akan wannan abu na al’ada, shi kansa saurayin nata hankalin sa a tashe yake.

Advertising

Bayan sati biyu da yin hirar sai aka ga Bidiyon jarumar yana yawo a kafar sada zumunta. wani abu daya bawa mutane mamaki shine yadda jarumar ta halin ko in kula da bidiyon.

Shi ko Sanata Shehu Sani dake Kaduna gargadi yayi da kar a sake a tura masa videon lalatar mawakiyar a shafin sa domin idan ya gani zai iya suma.

Ya kara da ce wa, Da aka taba tura masa wani video makamancin irin sa sai da yayi kwana biyu a gadon asibiti a cewar sa ga abin da ya wallafa a shafin sa na Facebook.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button