Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kalli jerin jaruman Kannywood 15 tare da yaran su.

Kaman yadda kuka sani dai Masana’antar Kannywood na daya daga cikin manyan masana’antun shirya fina finai a Nijeriya.

Advertising

kannywood nada tarin jarumai wansa sukai aurekuma suke zaune da iyalansu, Duk da ance dayawan jaruman basa iya rike aure.

idan baku manta ba mun taba kawo muku jaruman Kannywood din da suka rike matayensu hannu bibbiyu.

Kaman Hassan Giggs da matarsa Muhibat da kuma jarumi Sani Musa Danja da matarsa Mansura Isa.

Advertising

kaman kullum dai yau ma muna dauke da jaruman kannywood din da suke tare da ya’yan su, kaman yadda zaku gani cikin wannan video da tashar Arewa package tv ta kawo muku.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button