Labaran Kannywood
LABARINA SEASON 4 EPISODE 3
Labarina Season 4 episode 3 film ne mai dogon zango wanda a tarihi ba’a taba samun irin sa ba.
Advertising
Abubuwan da suka faru a episode 2 ya dau hankula kaman lokacin da mahaifin Furasdo yace zai turashi kasar waje domin a duba lafiyar sa.
Haka kuma Furasdo ya ce, Bazai taba tafiya kasar waje idan baya kashe Mahmud da Lukuman ba ko kuma a aura masa sumayya kafin ya tafi.
Wannan dalilin ya sa ciwon mahaifin sa ya tashi. Yau muna dauke da shirin wannan satin, zaku iya kallon episode 3 ta hanyar danna Bidiyon dake kasan wannan rubutun.
Advertising
Muna rokon ku da ku aje mana sakon comment a kasan wannan Bidiyon domin jin ra’ayoyin ku a kan wannan shirin.
Advertising