Labaran Kannywood
Masana’antar Kannywood ne kadai ba’a iskanci cewar baban Gwale.
Wani babban malami a garin Kano mai suna Baban gwale yayi wata magana akan yan kannywood wadda ta ja ce-ce ku-ce.
Advertising
Kamar yadda kuka sani dai Masana’antar Kannywood na da tari jarumai mata da maza wanda da yawan su ake musu kallon marasa tarbiya.
kaman yadda kuka sani dai abubuwa da dama sun faru a masana’antar na rashin kunya kamar irin abubuwan da Rahama Sadau tayi da kuma sauran jarumai da dama.
Malamin wanda ake kira da Baban Gwale ya yabi Masana’antar Kannywood wajen nuna cewa tana daya daga cikin Masana’antar shirya fina finai wadda tafi ko wacce tsafta. Zaku iya kallon video abin da malamin yace ta hanyar kallon video dake kasa.
Advertising
Advertising