Labaran Kannywood

Karon farko jarumar kannywood Rahama Sadau ta karbi kalaman da bata taba karba ba wajen mutane.

Jarumar kannywood Rahama Ibrahim wadda akafi sani da Rahama Sadau ta karbi wasu kalamai da bata taba damu ba wajen masoyanta.

kaman yadda wasun ku suka sani Rahama Sadau ta ka kasance jaruma a masana’antar Film ta kannywood, Haka kuma jarumar tayi suna matuka a harkar kar Film domin kuwa ta kaita inda bata taba zatan zataba.

Jarumar ta kasance mace mai yawan jawo ce-ce ku-ce a wajen masoyanta da ma mutan gari, Tun bayan wata Bidiyon waka da sukai da wani mawaki mai suna classic.

Wakar ta jawo ce-ce ku-ce kasan cewar a al’adar hausa dama addinin mu haramun ne rike hannun namijin da ba maharramin kiba.

Haka akai ta dan barwa da mutanen gari akan abin da jarumar a cikin wannan waka. Bayan an kwana biyu jarumar ta saka wata riga wadda rabin jikin tama q bude yake.

Sana diyar haka yasa wani kafiri yay batanci ga fiyayan halita Annabi Muhammad (SAW). A wannan lokaci jarumar tasha chachaka wajen masoyanta da muta nen gari da kuma abokan harkar ta. Har ta kai da Hukumar kannywood ta koreta daga Masana’antar.

Sai gashi kwatsam an fara ganin jarumar a fina finan Bollywood wanda bayan dawowar ta kasa Nigeria aka fara ganin jarumar tana dora wasu hotunan ta sanye da katon hijabi. Ganin wanan Hijabi yasa masoyan ta suka fara yabonta kaman yadda zaku gani a hoton dake kasa.

Rahama Sadau
Rahama Sadau
Rahama Sadau
comments
Rahama Sadau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button