Labaran Kannywood
Shin kokun san Furasdo ne zai kasance a matsayin dan matawalle Film din izzar so
Shirin Film din izzar so yazo da wata chakwakiya wdda dayawan mutane sun shiga rudani acikin sa.
Film din izzar so ya kasance shine lamba daya wajen tarin yawan yan kallo wand a yanzu haka yafi kowanne Film karbuwa a arewacin Nigeriya.
Lawan Ahmad shine mashiryin Film din wanda ake kira da Umar Hashim a cikin shirin kuma shi mutane suke zaton shine dan Matawalle.
Dayawa mutane sun tafi a tunanin Lawan Ahmad shine dan Matawalle amma bahaka abin yake ba. Zaku iya kallon video sharhi akan wannan lamarin cikin wannan video dake kasa.
A dai Yi abin da zai Karawa masoyan izzar so kaunar kallon Shirin Kar ayi chakwakiya